1 Timoti 5:21 - Littafi Mai Tsarki21 Na gama ka da Allah, da Almasihu Yesu, da kuma zaɓaɓɓun mala'iku, ka kiyaye waɗannan abubuwa ƙwarai da gaske, kada ka yi kome da tāra. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Na gama ka da Allah, da Kiristi Yesu, da kuma zaɓaɓɓun mala’iku, ka kiyaye waɗannan abubuwa ƙwarai da gaske, kada ka nuna bambanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |