1 Timoti 5:16 - Littafi Mai Tsarki16 Duk mace mai bi, da take da dangi gwauraye mata, sai ta taimake su, kada a nauwaita wa ikkilisiya, don ikkilisiyar ta samu ta taimaki gwauraye marasa mataimaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 In mace mai bi tana da gwauraye a iyalinta, ya kamata tă taimake su, kada tă bar wa ikkilisiya wannan nauyi, domin ikkilisiya ta sami zarafin taimakon gwaurayen da suke da bukata ta ainihi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |