1 Timoti 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Saboda haka, ina so gwauraye masu ƙuruciya waɗanda mazansu suka mutu su yi aure, su haifu, su tafiyar da al'amuran gida, kada su ba magabci hanyar zarginmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka ina ba wa gwauraye masu ƙuruciya shawara su yi aure, su sami ’ya’ya, su lura da gidajensu kada kuwa su ba abokin gāba zarafin ɓata suna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |