1 Timoti 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ka kula da kanka da kuma koyarwarka. Ka nace da haka, domin ta yin haka za ka ceci kanka da masu sauraronka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ka kula da rayuwarka da kuma koyarwarka da kyau. Ka daure a cikinsu, domin in ka yi, za ka ceci kanka da kuma masu sauraronka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |