1 Timoti 4:12 - Littafi Mai Tsarki12 Kada ka yarda kowa yă raina ƙuruciyarka, sai dai ka zama gurbi ga masu ba da gaskiya ta wurin magana, da hali, da ƙauna, da bangaskiya, da kuma tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Kada ka bar wani yă rena ka domin kai matashi ne, sai dai ka zama gurbi ga masu bi cikin magana, cikin rayuwa, cikin ƙauna, cikin bangaskiya da kuma cikin zaman tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |