1 Timoti 3:7 - Littafi Mai Tsarki7 Banda haka kuma, lalle ne yă zama mai mutunci ga waɗanda ba su a cikinmu, don kada yă zama abin zargi, yă faɗa a cikin tarkon Iblis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Dole kuma yă kasance da shaida mai kyau ga waɗanda suke na waje, don kada yă zama abin kunya yă kuma fāɗa cikin tarkon Iblis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |