1 Timoti 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 To, lalle ne mai kula da ikkilisiya yă zama marar abin zargi, yă zama mai mace ɗaya, mai kamunkai, natsattse, kintsattse, mai yi wa baƙi alheri, gwanin koyarwa kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 To, dole mai kula da Ikkilisiya yă kasance marar abin zargi, mijin mace guda, mai sauƙinkai, mai kamunkai, wanda ake girmama, mai karɓan baƙi, mai iya koyarwa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |