1 Timoti 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 don in ya zamana na yi jinkiri, za ka san irin zaman da ya kamata a yi a jama'ar Allah, wadda take ita ce Ikkilisiyar Allah Rayayye, jigon gaskiya da kuma ginshiƙinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 in na yi jinkiri, za ka san yadda ya kamata mutane su tafiyar da halayensu a cikin jama’ar Allah, wadda take ikkilisiyar Allah rayayye, ginshiƙi da kuma tushen gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |