1 Timoti 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 Masu hidimar da suke aikinsu sosai, suna samar wa kansu kyakkyawan suna, da kuma ƙaƙƙarfar amincewa ga bangaskiyarsu ga Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Waɗanda suke hidima da kyau suna samar wa kansu kyakkyawan suna da kuma cikakken tabbatarwa a cikin bangaskiyarsu cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |