1 Timoti 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 Duk da haka kuwa, ta wurin haifar 'ya'ya sai ta kai ga kammala, muddin ta nace wa bangaskiya, da ƙauna, da zama a tsarkake, da kuma kamunkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma mata Za tă sami ceto za su sami ceto ta wurin haihuwa, in suka ci gaba cikin bangaskiya, ƙauna da kuma tsarki tare da halin sanin ya kamata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |