1 Timoti 1:20 - Littafi Mai Tsarki20 Cikinsu har da Himinayas da Askandari, waɗanda na miƙa wa Shaiɗan, don su horo su bar yin sāɓo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Cikinsu kuwa akwai Himenayus da Alekzanda, waɗanda na miƙa ga Shaiɗan don su horo su bar yin saɓo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |