1 Timoti 1:18 - Littafi Mai Tsarki18 Na danƙa maka wannan umarni, ya ɗana Timoti, bisa ga annabce-annabcen da dā aka faɗa a kanka, domin ka ƙarfafu ta wurinsu, ka yi yaƙi mai kyau, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Timoti, ɗana, na ba ka wannan umarni bisa ga annabce-annabcen da aka yi a dā game da kai, domin ta wurin binsu ka iya yin yaƙi mai kyau, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |