1 Timoti 1:15 - Littafi Mai Tsarki15 Maganar nan tabbatacciya ce, ta kuma cancanci a karɓe ta ɗungum cewa, “Almasihu Yesu ya shigo duniya ne domin ceton masu zunubi,” ni ne kuwa babbansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ga wata magana tabbatacciya wadda ta cancanci cikakkiyar karɓa. Kiristi Yesu ya zo duniya domin ceton masu zunubi, wanda nake mafi muni a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |