1 Timoti 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Alherin Ubangijinmu kuma ya kwararo mini ƙwarai da gaske, a game da bangaskiya, da kuma ƙaunar da take ga Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 An zubo mini alherin Ubangijinmu a yalwace, tare da bangaskiya da ƙaunar da take cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |