1 Timoti 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 ko da yake dā can sāɓo nake yi, ina tsanantarwa, ina wulakantarwa, duk da haka, sai dai aka yi mini jinƙai, domin na yi haka ne da jahilci saboda rashin bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ko da yake a dā ni mai saɓo da mai tsanantawa da kuma mai rikici ne, aka nuna mini jinƙai saboda na yi haka cikin jahilci ne da kuma rashin bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |