26 Ku gai da dukkan 'yan'uwa da tsattsarkar sumba.
26 Ku gaggai da dukan ’yan’uwa da sumba mai tsarki.
Ku gaggai da juna da tsattsarkar sumba. Dukan ikilisiyoyin Almasihu suna gaishe ku.
Dukan 'yan'uwa suna gaishe ku. Ku gaggai da juna da tsattsarkar sumba.
In kuwa 'yan'uwanku kaɗai kuke gayarwa, me kuka yi fiye da waɗansu? Ashe, ko al'ummai ma ba haka suke yi ba?