1 Tessalonikawa 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 Allah kansa, mai zartar da salama, yă tsarkake ku sarai, ya kuma kiyaye ruhunku da ranku da jikinku ƙalau, ku kasance marasa abin zargi a ranar komowar Ubangijinmu Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Bari Allah da kansa, Allah na salama, yă tsarkake ku sarai. Bari dukan ruhunku, ranku, da kuma jikinku su zama marar aibi a dawowar Ubangijinmu Yesu Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |