1 Tessalonikawa 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Muna kuma yi muku gargaɗi, 'yan'uwa, ku tsawata wa malalata, ku ƙarfafa masu rarraunar zuciya, ku taimaki marasa tsayayyiyar zuciya, ku yi haƙuri da kowa da kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Muna kuma gargaɗe ku, ’yan’uwa, ku gargaɗe waɗanda suke zaman banza, ku ƙarfafa masu raunanar zuciya, ku taimaki marasa ƙarfi, ku yi haƙuri da kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |