1 Tessalonikawa 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 wanda ya mutu saboda mu, domin ko muna a raye, ko muna barci, mu zama muna tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ya mutu saboda mu domin, ko muna a faɗake ko muna barci, mu kasance tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |