1 Tessalonikawa 4:14 - Littafi Mai Tsarki14 Tun da muka gaskata Yesu ya mutu, ya kuwa tashi, haka kuma albarkacin Yesu, Allah zai kawo waɗanda suka yi barci su zo tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Mun gaskata cewa Yesu ya mutu ya tashi kuma daga matattu, ta haka muka gaskata cewa Allah zai kawo waɗanda suka yi barci a cikinsa tare da Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |