1 Tessalonikawa 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 kuna himmantuwa ga zaman lafiya, kuna kula da sha'anin gabanku kawai, kuna kuma aiki da hannunku, kamar yadda muka umarce ku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ku mai da wannan burinku na yi natsattsiyar rayuwa, kuna mai da hankali ga sha’anin da yake gabanku, kuna kuma yin aiki da hannuwanku, kamar dai yadda muka gaya muku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |