1 Tessalonikawa 3:7 - Littafi Mai Tsarki7 Saboda haka 'yan'uwa, cikin dukan wahala da ƙuncin da muka sha, an sanyaya mana zuciya a game da ku, albarkacin bangaskiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka ’yan’uwa, cikin dukan damuwarmu da tsananinmu an ƙarfafa mu game da ku saboda bangaskiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |