1 Tessalonikawa 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Saboda haka, ni ma da na kasa daurewa, sai na aika in sami labarin bangaskiyarku, da fatan kada ya zamana mai ruɗin nan ya riga ya ruɗe ku, famarmu kuma yă zama banza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda wannan, sa’ad da ban iya jimrewa ba, sai na aika domin in sami labarin bangaskiyarku, da fata kada yă zama mai jarraban nan ya riga ya jarrabce ku, ƙoƙarinmu kuma yă zama banza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |