1 Tessalonikawa 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 muka kuma aiki Timoti ɗan'uwanmu, bawan Allah kuma na al'amarin bisharar Almasihu, ya kafa ku, ya kuma ƙarfafa ku a kan al'amarin bangaskiyarku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Muka aiki Timoti, wanda yake ɗan’uwanmu da kuma abokin aikin Allah a cikin yaɗa bisharar Kiristi, don yă gina ku yă kuma ƙarfafa ku cikin bangaskiyarku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |