1 Tessalonikawa 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Dare da rana muna nacin addu'a ƙwarai mu sami ganinku ido da ido, mu kuma cikasa abin da ya gaza wajen bangaskiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Dare da rana muna addu’a da himma domin mu sāke ganinku, mu kuma ba ku abin da kuka rasa a bangaskiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |