1 Tessalonikawa 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 Saboda kuma muna Kaunarku ƙwarai da gaske ne shi ya sa muke jin daɗin ba da har rayukanmu ma saboda ku, ba yi muku bisharar Allah kaɗai ba, don kun shiga ranmu da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Muka ƙaunace ku ƙwarai har muka ji daɗin bayyana muku, ba bisharar Allah kaɗai ba amma har rayukanmu ma, domin kun zama ƙaunatattu a gare mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |