1 Tessalonikawa 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 sai dai kamar yadda Allah ya yarda da mu, ya damƙa mana amanar bishara, haka muke sanar da ita, ba domin mu faranta wa mutane rai ba, sai dai domin mu faranta wa Allah, shi da yake jarraba zukatanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 A maimako haka, muna magana ne kamar mutanen da Allah ya amince yă danƙa musu amanar wannan bishara. Ba ma ƙoƙari mu gamshi mutane sai dai Allah, mai auna zukatanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |