1 Tessalonikawa 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ya ku 'yan'uwa, ko da yake mun yi kewarku saboda an raba mu a ɗan lokaci kaɗan, duk da haka kuna cikin zukatanmu, mun kuwa ƙara ɗokanta mu gan ku ido da ido, matuƙar ɗoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma, ’yan’uwa, sa’ad da aka raba mu da ku na ɗan lokaci (a jiki, ba a tunani ba), daga cikin marmarinmu mai tsanani mun yi duk abin da muke iya yi mu gan ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |