1 Tessalonikawa 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 waɗanda suka kashe Ubangiji Yesu da annabawa, suka kuma kore mu, ba sa yin aikin da Allah yake so, masu gāba ne kuma da dukan mutane, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 waɗanda suka kashe Ubangiji Yesu da annabawa suka kuma kore mu. Ba sa yin aikin da Allah yake so, masu gāba ne kuwa da dukan mutane အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |