1 Tessalonikawa 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ku shaidu ne, haka kuma Allah, game da irin halin da muka nuna muku, ku masu ba da gaskiya, wato halin tsarki da na adalci da na rashin aibu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku shaidu ne, haka ma Allah, na yadda muka yi zaman tsarki, adalci da kuma marar aibi a cikinku, ku da kuka ba da gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |