1 Tessalonikawa 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Domin su da kansu suke ba da labarin irin ziyartarku da muka yi, da kuma yadda kuka rabu da gumaka, kuka juyo ga Allah, domin ku bauta wa Allah Rayayye na gaskiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 gama su kansu su suke ba da labari irin karɓar da kuka yi mana. Suna faɗin yadda kuka juyo ga Allah daga gumaka don ku bauta wa Allah rayayye da kuma na gaskiya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |