1 Tessalonikawa 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 har kuka zama masu koyi da mu, da kuma Ubangiji, kuka kuma karɓi Maganar Allah game da farin cikin da Ruhu Mai Tsarki yake sawa, ko da yake ta jawo muku tsananin wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Har kuka zama masu koyi da mu da kuma Ubangiji; duk da tsananin wahala, kuka karɓi saƙon nan da farin ciki wanda Ruhu Mai Tsarki ya bayar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |