1 Tessalonikawa 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 ba ma fāsa tunawa da aikinku na bangaskiya a gaban Allahnmu, Ubanmu, da famar da kuke yi domin ƙauna, da kuma begen ku mara gushewa ga Ubangijinmu Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Muna tunawa da aikinku ba fasawa a gaban Allah da Ubanmu ta wurin bangaskiya, da famar da kuke yi domin ƙauna, da kuma begenku marar gushewa ga Ubangijinmu Yesu Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |