1 Tessalonikawa 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 ku kuma saurari komowar Ɗansa daga Sama, wanda ya tasa daga matattu, wato Yesu, mai kuɓutar da mu daga fushin nan mai zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 ku kuma jira dawowar Ɗansa daga sama, wanda ya tasa daga matattu, Yesu, wanda ya cece mu daga fushi mai zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |