1 Tarihi 9:44 - Littafi Mai Tsarki44 Azel yana da 'ya'ya maza guda shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Isma'ilu, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Azel yana da ’ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu. Azrikam, Bokeru, Ishmayel, Sheyariya, Obadiya da Hanan. Waɗannan su ne ’ya’yan Azel maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |