1 Tarihi 9:34 - Littafi Mai Tsarki34 Waɗannan su ne manyan shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa a zamaninsu, wato waɗanda suka zauna a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Dukan waɗannan su ne kawunan iyalan Lawiyawa, manya kamar yadda aka lissafta su a zuriyarsu, kuma suna zama a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |