1 Tarihi 9:29 - Littafi Mai Tsarki29 Aka sa waɗansu su zama masu lura da kayayyakin Haikalin, da kayayyakin aiki na cikin Wuri Mai Tsarki, da lallausan gari, da ruwan inabi, da mai, da turare, da kayan yaji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 An sa waɗansu su lura da kayayyakin da kuma dukan waɗansu kayan wuri mai tsarki, da kuma gari da ruwan inabi, da mai, turare da kuma kayan yaji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |