1 Tarihi 9:28 - Littafi Mai Tsarki28 Waɗansunsu suna lura da kayayyakin aiki na cikin Haikali. Sukan ƙidaya su sa'ad da aka shigo da su, da sa'ad da aka fitar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Waɗansunsu su ne suke lura da kayayyakin da ake amfani da su a hidimar haikali; sukan ƙirga su sa’ad da ake shigar da su da sa’ad da ake fitar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |