1 Tarihi 9:26 - Littafi Mai Tsarki26 Su shugabanni huɗu na matsaran ƙofar Lawiyawa ne waɗanda suke da matsayi na riƙon amana, su ne masu lura da ɗakunan Haikalin Allah da dukiyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Amma manyan matsara huɗu, waɗanda suke Lawiyawa, an danƙa musu hakkin lura da ɗakuna da kuma wuraren ajiya a gidan Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |