9 Matarsa Hodesh ta haifa masa 'ya'ya maza, su ne Yobab, da Zibiya, da Mesha, da Malkam,
9 Ya haifi Yobab, Zibiya, Hodesh, Malkam,
Shaharayim kuma yana da 'ya'ya maza a ƙasar Mowab bayan da ya saki matansa biyu, wato Hushim da Ba'ara.
da Yuz, da Sakiya, da Mirma. Waɗannan su ne 'ya'yansa maza, shugabannin gidajen kakanninsu.