1 Tarihi 8:6 - Littafi Mai Tsarki6 Waɗannan kuma su ne 'ya'yan Ehud, maza. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu da suke zaune a Geba, waɗanda aka kai su bauta a Manahat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Waɗannan su ne zuriyar Ehud, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Geba waɗanda aka kuma kwasa zuwa Manahat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |