5 da Gera, da Shuffim, da Huram.
5 Gera, Shefufan da Huram.
Shuffim da Huffim su ne 'ya'yan Iri, maza. Hushim shi ne ɗan Ahiram.
Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, ya ba su wanda zai cece su, wato Ehud, ɗan Gera daga kabilar Biliyaminu, shi kuwa bahago ne. Isra'ilawa suka aika wa Eglon Sarkin Mowab da kyautai ta hannun Ehud.
da Shuffim, da Huffim.
da Abishuwa, da Na'aman, da Ahowa,
Waɗannan kuma su ne 'ya'yan Ehud, maza. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu da suke zaune a Geba, waɗanda aka kai su bauta a Manahat.