1 Tarihi 8:38 - Littafi Mai Tsarki38 Azel ya haifi 'ya'ya maza su shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Ismayel, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Azel yana da ’ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu. Azrikam, Bokeru, Ishmayel, Sheyariya, Obadiya da Hanan. Dukan waɗannan ’ya’yan Azel maza ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |