37 Moza ya haifi Bineya, da Refaya, da Eleyasa, da Azel.
37 Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.
Moza ya haifi Bineya, da Refaya, da Eleyasa, da Azel.
Sai Ishbi-benob, ɗaya daga cikin Refayawa, gwarzayen nan, wanda nauyin mashinsa ya yi shekel ɗari uku na tagulla, yana kuma rataye da sabon takobi, ya zaci zai iya kashe Dawuda.
Ahaz ya haifi Yehowadda, Yehowadda ya haifi Allemet, da Azmawet, da Zimri. Zimri ya haifi Moza.
Azel ya haifi 'ya'ya maza su shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Ismayel, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan.