35 'Ya'yan Mika, maza, su ne Fiton, da Melek, da Tareya, da Ahaz.
35 ’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.
'Ya'yan Mika, maza, su ne Fiton, da Melek, da Tareya, da Ahaz.
Jonatan ya haifi Mefiboshet, Mefiboshet ya haifi Mika.
Ahaz ya haifi Yehowadda, Yehowadda ya haifi Allemet, da Azmawet, da Zimri. Zimri ya haifi Moza.