3 Bela kuma yana da 'ya'ya maza, su ne Adar, da Gera da Abihud,
3 ’Ya’yan Bela maza su ne, Addar, Gera, Abihud
'Ya'yan Biliyaminu, maza, su ne Bela, da Beker, da Ashbel, da Gera, da Na'aman, da Ahiram, da Rosh, da Muffim, da Huffim, da Adar.
Iyalin Adar da na Na'aman suna lasafta kansu, su daga zuriyar Bela ne.
da Noha, da Rafa.
da Abishuwa, da Na'aman, da Ahowa,
Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, ya ba su wanda zai cece su, wato Ehud, ɗan Gera daga kabilar Biliyaminu, shi kuwa bahago ne. Isra'ilawa suka aika wa Eglon Sarkin Mowab da kyautai ta hannun Ehud.