1 Tarihi 8:28 - Littafi Mai Tsarki28 Waɗannan su ne manyan shugabannin gidajen kakanninsu a zamaninsu, waɗanda suka zauna a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |