2 da Noha, da Rafa.
2 Noha na huɗu da Rafa na biyar.
Biliyaminu yana da 'ya'ya biyar, su ne Bela, da Ashbel, da Ahiram,
Bela kuma yana da 'ya'ya maza, su ne Adar, da Gera da Abihud,
'Ya'yan Biliyaminu su uku ne, wato Bela, da Beker, da Yediyayel.