18 da Ishmerai, da Izliya, da Yobab, su ne zuriyar Elfayal.
18 Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ’ya’yan Efa’al maza.
Zabadiya, da Meshullam, da Hizki, da Eber,
Zuriyar Shimai, su ne Yakim, da Zikri, da Zabdi,
da Ofir, da Hawila da Yobab, dukan waɗannan 'ya'yan Yokatan ne.