16 da Maikel, da Ishfa, da Yoha, su ne 'ya'yan Beriya, maza.
16 Mika’ilu, Isfa da Yoha su ne ’ya’yan Beriya maza.
Zabadiya, da Arad, da Eder,
Zabadiya, da Meshullam, da Hizki, da Eber,